Yadda zaka cika sabon tallafin Scholarship daga federal government

 Yadda zaka cika sabon tallafin karatu na scholarship daga Federal Ministry of Education 





Related:- Yadda zaka cika sabon tallafin Noma daga bankin Nirsal microfinance Bank

Yadda zaka samu approved na Nigerian population commission NPC

Kamar dai yadda aka saba kusan ko wacce shekara federal scholarship board suna badawa dalibai masu hazaka kudi domin tallafawa karatunsu na gaba da secondary 

Kamar irin su postgraduate degree HND NCE dadai sauransu 

Sannan idan kai dalibin postgraduate ne dole ya kasance kanada first class koh second class upper domin samun daman shiga wannan tsarin

Sannan idan kana degree dadai sauransu dole sai ya kasance kanada 4.0 yayi sama sannan kasamu daman shiga wannan tsarin kuma ya kasance kana shekara ta biyu ne da shiga makarantar wato banda dan aji daya wanda yayi session daya a makaranta sai ɗan aji biyu yayi sama domin ɗan aji ɗaya baida CGPA sai GPA kaman 

Fannonin karatun da zasuci gajiyan wannan shirin 

1. Science and Technology

2. Medicine and Para-medicals

3. Education

4. Agriculture

5. Liberal Arts/Social/Management Sciences

6. Entrepreneural Studies,

7. ICT

8. Environmental Sciences

9. Law

Yadda zaka cika wannan tallafin na scholarship shine 

Kashiga wannan link din https://fsbn.com.ng/scholarships kana shiga zai buɗema zakaga bayanai akan wannan scholarship din saikayi kasa ka taɓa inda kaga anrubuta Apply Now saika taɓa 

Saika cike form din domin buɗe profile naka kasa sauran bayananka da kuma password saikai submit kanayi saika dawo kayi login domin cike sauran bayananka da kuma daura photo da kuma takardu wanda suka haɗa da 

1. Admission Latter
2. School Results ( results dinka na makaranta wanda yake haɗeda CGPA ɗinka 

Kana gamawa saikai submit na application dinka shikenan 

Sannan za a rufe wannan portal din ne ranar ashirin ga watan uku wato 20 March 2023 insha Allah 

Allah ya bada sa a 
✍️✍️✍️A.I.H

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya 

Post a Comment

0 Comments