Hukumar sojan ƙasa na Nigeria wato Nigerian Army zasu ɗauki sabbin sojoji
Related Hukumar hanasha da fataucin miyagin ƙwayoyi wato NDLEA sun buɗe portal domin ɗiban ma aikata
National drug law enforcement agency NDLEA portal is live
Nigerian Army wasu dauki sabbin sojoji ga masu certificate na secondary school ma ana sunada paper kamar neco koh weac da sauransu da kuma masu trade certificate
Soboda haka na ƙira ga masu sha awan wannan aiki dasu ziyarci shafinsu na https://recruitment.army.mil.ng/darrr saika tsaya ka karanta kaga shin ka cike dukkan ƙa idoji idan ka cike saika danna kan Apply Now domin ka cike
Ka create na account wurin create na account ana buƙatan abu biyu suna da kuma email amma dole email yazamti yana aiki bawai zakasa email ɗinda baya aiki bane domin dole saika shiga email ɗin kayi verify nashi sannan ka samu daman cigaba da registration naka
Kanayin verified na email address ɗinka saika dawo kayi login domin cigaba da registration sannan zakayi upload wasu takardunka kuma karsuyi dauyi sosai domin idan sukayi dauyi sosai barasu hauba
Idan ka tabbatarda ka cike komai saikai submit idan kuma baka iya cikewa ba kaje shagon computer koh cyber cafe mafi kuda kai domin su cikema shi.
Sanna za a rufe shafinnasu ne ranan 10 ga watan October na 2023 don haka sai a hanzarta kafun lokaci yayi
Allah ya bada sa a
A.I.H
Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.
2 Comments
07041983223
ReplyDelete07041983223
ReplyDelete