Hukumar bankin Nirsal microfinance Bank sun fitoda wani sabon tsarin karɓan bashi mai suna OBSL on balanced sheet lending
In baku mantaba kwanakine bayana munnkawo muku wasu sabbin bashi da Banking na Nirsal microfinance suka buɗe irinsu Petty cash flow now now, salari advance Salad da dai sauransu amma dukka mukace zaka iya apply ɗinsune kawai offline ma ana zakaje bankin ka cike form sukuma su duba yiyuwar baka wannan loan ɗin ar mutane suke tambaya yaza ayi su cike wannan loan ɗin online
To yanzu bankin Nirsal microfinance ya saukaƙewa mutane wannan hanya domin zaka iya neman dukkan basusukan da suke bayarwa ta online batareda kaje bankin nasu bah
Menene tsarin OBSL wato on balanced sheet lending
OBSL wani tsarine da bankin suka fito dashi na bada bashi kai tsaye wato su bankin a ƙashin kansu auke bada wannan bashin ta hanyar kuɗin customer wato abokan kasuwancinsu da suke ajiya a wannan bankin batareda haɗin kan Gwamnati koh CBN ba wannan bashine mai zaman kansa yadda sauran banki zasu baka bashi ka biya haka suma wannan zasu baka bashi kuma saika biya domin ba bashin Gwamnati bane na bankine
Tsarukan da suke cikin OBSL
1. NMFB SME wannan shi bashida ake bawa wanda dama suna cikin kasuwancin kaman irinsu masu saida kayan abinci, kayan wuta, wayoyi da sauransu sannan kada ya wuce shekara ɗaya
2. PETTY cash now now wannan bashine da ake bawa kananun ƴan kasuwa misali kaman masu tura baro saida manja irindai kananun sana anan. Sannan shima shekara ɗayane maximum
3. Salary advance facility shikuma wannan nasamu ɗaukan salarine koh suke aiki ake biyansu wata wata toh zana cire kuɗinne acikin salarinsu da kaso 1 biya 3 na salarin nasu kuma kada ya haura wata uku wato kwana 90
4. Consumer Asset Finance Facility shi wannan idan kana salary ko kaiɗan kasuwane zaka iya cike wannan loan ɗin shi ana bada kayane kayan gida koh na wuta irinsu AC dasauransu sannan ka biya kuɗin a hankali har tsawon wata 24 wato shekara biyu
5. Agricultural Finance Facility AFF wannan kuma daga ji kasan na manomane wanda suke mona koko kiyon dabbobi dadai abunda ya shafi mona da kiwo gaba ɗaya
Yadda zaka cika OBSL loan shine
Da farko ka shiga https://obl.nmfb.com.ng/ kana shiga kayi can ƙasa zakaga apply saika taɓa kansa kana taɓa kansa zai kaika inda zaka creating profile saika cike kasa email da lambar yawa zasu turama code saika sasu kadawo kasa password sannan sannan kayi login kayi completing na details ɗinka sannan ka zaɓi branch dazakaje ka karisa cikewa daga nan saika jira approval daga daga nan sai a baka kaya koh kuɗi
Allah ya bada sa
Idan kanada tambay ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu
3 Comments
20000000000
ReplyDeleteDan uwa ni na fara cikawa amma idan nazo wurin BVN sai ya nuna BVN details doesn't match,mine ne mafita?
ReplyDeleteNawa za duniya bayarwa maximum
ReplyDelete