Amfara biyan kuɗin tallafin GEEP 2.0 wanda shirin ya kunshi Traider monie Farmer monie da kuma Market monie
Related:- Yadda zaka nemi shiga shirin GEEP 2.0 Traider monie Farmer monie da kuma Market monie
Yadda zaka cika sabon tallafin scholarship na MTN Nigeria science and technology scholarship
Shirin Government enterprise and empowerment program GEEP 2.0 shirine da ake bada tallafin bashin kuɗi marar ruwa wanda bashinda ba interest akai kona kobo wanda ke karkashin Federal Ministry of humanitarian Affairs disaster management and social development wata hon. Sadiya faruq ke jagoranta
Inba a mantaba dai ansake bada daman cime wanna shirinne kanakin da yawuce inda yanzu haka sukafara approved harma da tura kuɗin gawanda suka samu wannan shirin ɗin
Yadda zaka gane koh kasamu wannan shirin
Ga duk wanda yasamu wannan shirin zai samu saƙo daga bankin access bank mafi yawanci an buɗe musu account da wannan bankin sannan zaiga Approval message wato saƙon cewa yasamu daman shiga wannan shirin daga baya sainyaga kuɗin a cikin account nashi da bankin suka buɗemai
Basaikaje banki ka buɗe account bah suda kansu zasu buɗema wannan abun batareda kasha wahala
Kuma haryanzu ana kan cike wannan tsarin bawai an gama bane don haka inbakaji sakobah saika jira inkuma baka cikaba sai kanemi enumerators su cikema koh kaje secteria na local government area ɗinka su cikema kyauta
Allah ya bada sa a
A.I.H
Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.
0 Comments