Yadda zaka dawoda WhatsApp ɗinka da aka rufe wato banned
Related: How to unbanned your WhatsApp number in easy way
Yadda zaka saya data mai sauki 1500mb a naira ɗari biyu kachal a MTN Nigeria
Hukumar WhatsApp wato kamfanin meta wanda suka haɗa WhatsApp da Facebook Instagram, suna yawan kulle account na mutane domin saɓa doka wadda wani lokacin mutum baima san wani doka ya karya bah wamma zaiga anyi banned nashi
Musamman masu amfani da GB WhatsApp koh FM da sauran ire iren haramtattun WhatsApp messenger sannan za a iya banned na normal WhatsApp ma da kake amfani dashi ko ko WhatsApp business duk za a iya indai ka saɓa dokoki koh mutane sukayi report naka
Wani lokaci akan kulle WhatsApp ɗin na ɗan wani lokaci kaman misali ace 24hrs suce sai bayan awa ashirin da huɗu sannan abuɗema account ɗinka sannan akwai wanda kuma basa sama lokaci kawai za a banning ɗin kane batareda ansama limit nacewa zaka dawo amfani da WhatsApp ɗinka
1 Comments
Nayi wallahi bai yiba
ReplyDelete