Yadda zaka cika sabon tallafin karatu scholarship daga Gwamnatin jahar Kano Nigeria
Related:-
Gwamnatin jahar Kano a Nigeria zata cigaba da bada scholarship ga ƴan jaharta domin ƙaro karutu zuwa kasashen waje dama nan cikin gida Nigeria
Damadai wannan shiri yanan tun gwamnatin baya amma yanzu kusan shekara 8 ba ayi wannan abun ba toh yanzu andawo dashi za ana bada scholarship ga ainahin ƴan jahar kano wanda suka samu First class degree a degree su na farko zuwa daman ƴin Msc. Kyauta a ƙasashe dabam dabam har dama cikin gida Nigeria wanda za a biyama komai da komai harka gama karatunka da kajeyi ko wacce ƙasa
Wanda suka cancata su samu wannan tallati sune kamar haka:
Dole yakasance kai ɗan Kano ne
Dole sai wanda yagama degree da First class honour koh makamancinsa makarancin da aka yarje musu
Dole yazama kanada lafia wanda zaka iya fita kasar waje kayi karatu acan
Zaka cike Application form
Yadda zaka nemi wannan scholarship ɗin
Da farko zaka kai takardun ka da suka haɗa da
indigene certificate,
medical certificate,
birth certificate,
Primary School Certificate,
WASC/GCE/SSCE certificate,
Degree certificate da sauransu
Duk waza haɗa ka kai ofishin masu tantancewa wanda yake Old conference room office of secretary to the state government cabinet office wudil road kano. Kada ya wuce sati biyu kachal
Karin bayani
Bawai saika gama makaranta a kano ba kawai wanda ya gama da first class kuma shi ainahin ɗan kano ne toh abunda kawai akeda buƙata kenan yakasance kai ɗan Kano
Allah ya bada sa a
A.I.H
Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.
4 Comments
We do respect
ReplyDeleteAm students
ReplyDeleteMagaji
ReplyDeleteAbdulmudallifsalisu915@gmail.com
ReplyDelete