Hukumar ƙidaya ta ƙasa wato National population commission NPC sun gargaɗi akan tura saƙon shortlist cewa ba subane

 Hukumar ƙidaya ta ƙasa wato National population commission NPC ta garkaɗi mutane gameda saƙon da ake turawa mutane

Hukumar ta ƙidaya ta jawo hankalin mutane kan wani message da ake turawa da sunan itane wanda yake haɗu da virtual training wanda za ayi training ɗin mutane online wandu muma munyi posting akai, to hukumar Ƙidaya NPC ta ƙaryata wannan saƙo inda tace wannan saƙon badaga wurinta ya fito bah saboda haka akiyaye 

Tun lokacin da aka dakatarda wannan aiki na census har zuwa hanzu hukumar National population commission NPC bata tsayarda ranarda za ayi training ɗin supervisors da enumerators bah don haka akiyaye duk wani message da ba ayatda dashi bah domin gujewa faɗawa mugun hali Allah ya kiyaye 

Ga irin message ɗin suke turowa a ƙasa cikin photo daje ƙasa 👇👇👇👇👇👇


Related:- Hukumar ƙida ta ƙasa wato National population commission NPC sun sake sunayen waƴanda zasuyi training 


Allah ya bada sa a 

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.

Post a Comment

1 Comments

Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)