Hukumar sojan sama na Nigeria wato Nigerian Air force zasu fara diban sabbin sojoji
Hukumar ta sojan saman Nigeria zata fara diban sabbin sojan ne 30 ga watan Goma wato October sannan za a rufe 11 ga watan sha biyu wato wanan December in sha Allah
Kuma wannan form din kyautane bawai da kudi ale cikewa duk wanda yake da bukatan cilewa sai ya shiga nan http://www.nafrecruitment.airforce.mil.ng/ idan kashiga saika zabi wanda zaka cika idan Airmen/women ne saika zaba kana tabaza saika taba kan start application saika zai bukaci sunanka da number waya da kuma email sai kuma password.
Wurin password alura dole sai yakasance strong password ne wanda ya kunshi harafi lamba sannan yayi misali Arewatech360 kunga farko ya fara da babban baki wato CAPITAL LETTER to kaima dole kasa capital letter a cikin password naka sannan kuma kasa number a ciki
Daga nan zai kaika direct inda zaka fara cike ainahin form din wanda zaka cike dukkan bayanan da ake bukata irinsu
Suna
Shekarun haihuwa
Garin da kake
Tsawonka
Addinin ka
Adireshinka
Da dai sauransu sannan zakayi upload na passport naka wanda kada dauyinsa ya wuce 150kb wato dai karami akeso kar ya kasance mai dauyin da yawa idan kuma bakasan yadda zaka rage dauyin photo bah saika nan Yadda zaka rage dauyin photo a wayanka na Android saika daura daka nan zaikaika inda zakasa address saika sai
Kaci gaba da cikawa kana serving harka zo inda zaka daura sauran document kaman su
Certificate of birth/declaration of age
Results
National I'D card
Trade certificate idan kanadashi
Kana daurawa saikai save and continue daga nan zai nunama preview na duk wani abun da ka cika saika dubah da kyau idan kaga komai daidai ne saika yi submit nasa kayi download kayi printing slip dinka shikenan kagama cikewa inshallah.
Allah ya bada sa a
Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.
0 Comments