Hukumar NNPCL zata dau sabbin ma aikata

 Hukumar NNPCL wanda aka fi sani da NNPC zata dau sabbin ma aikata da zasuyi aiki a hukumar 

NNPCL
Related: 


Hukumar ta Nigerian National Petroleum Company Limited NNPCL ta sanar a shafukanta na sada zumunta cewa zata dauki ma aikata wanda suka bude portal domin daukan wannan aiki 

Saboda haka duk man sha awa zai shiga shafin nasu na https://careers.nnpcgroup.com domin ganin tsare tsarensu na daukan ma aikata sannan ka duba shin ka cike duk wata ka ida ta wanann aiki saika cike 

Kamar yadda aka sani hukumar Nigerian National Petroleum Company Limited NNPCL hukumace da take kula harkokin mai akasar ta Nigeria wanda ya hadada danyen mai da kuma wanda aka tace aka shigo dashi Nigeria 

Kuma tana dagacin manyan ma aikatu da mutane suke son suyi alaka da ita domin kudin da ke cikin 

Toh yanzu dai ga dama ta samu ga mai sha awa duk da kaman shafin yayi nauyi baya shiga sosai toh in sha Allah idan shafin ya shiga zamu kawo muku bayani akan yadda zaku cike wannan aiki dalla dalla tareda screenshot na yadda zakuyi kamar yadda muka saba in sha Allahu 

Allah ya bada sa a

🖍🖍🖍 A.I.H

Idan kanada tambaya koh neman karin bayani saiku ajiye a comment section koh kuyi join  Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya 

Post a Comment

0 Comments