Hukumar hana fasakwafri wato Nigerian Custom Service Board NCS sun bude shafi domin daukan sabbin ma aikata 2024/2025
Hukumar ta fitarda sanarwanne yau ashirin da bakwai ga watan sha biyu 2024 wanda kuma ayaune aka bude portal din domin masu sha awan cikewa su samu daman cikewa. Matakan da za a iya nema a aikin sune
Da farko akwai
1 custom superintendent cadre ASC (consol 08) shine na farko kuma shi dole sai mutum ya gama degree kog HND sannan ya samu daman cika shi don haka idan bakada degree koh HND karka tabashi.
Saina biyu
2. Customs inspector cadre (consol 06)
Shikuma wanna na iya wanda sukayi NCE ne ko kuma diploma idan kasan kagama NCE ko wata diploma zaka iya cikawa
Saina karshe
3. Customs assistant cadre II, III (Consol 03, 04) shiwannan koh da JSC wato jenior secondary certificate ne dakai zaka iya cikawa koh SSCE wato wanda ya gama secondary school shima zai iya cikawa
Sannan ko wanne a cikinsu yanada reshe a kasan sa kaman su
ICT
Mechanical engineering
Nursing
Da dai sauransu saika zaba wanda zaka cika a ciki ka duba requirements din kanadashi saika cika inkanadashi in bakadashi sai ka zabi wanda kake da requirements din.
How to apply for Nigerian Custom Service recruitment 2024/2025
Yadda zaka nemi aikin Nigerian Custom Service shine
Da farko kashiga link dinnan https://recruitment.customs.gov.ng/ zai kaika shafi kamar haka saika
Saika taba inda aka rubuta apply now zai kaika shafin da zaka zabi matsayin da kakeso ka cike wanda wanda kakeda requirements nasa kenan saika zaba
Saika zaba wanda zaka cike ka duba requirements nasa ka tabbatarda ka cike ka ida sannan saika applyKacike duk abun da ake bukata ka upload na passport naka wato photo ka wanda baida nauyi sosai saika submit na Application naka
Sannan za a rufe wannan portal dinne ranan biyu ga watan January 2025 wato dai za ayi tsawon sati daya ana cikewa kafun a rufe portal din.
Allah ya bada sa a
©️A.I.H
Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi join Telegram channel namu domin neman karin bayani ko tambaya.
0 Comments