Yadda zaka cika sabon tallafin daga Industrial Training Fund (ITF)

 Yadda zaka cika sabon tallafin koyan sana oi daga ITF industrial training fund 



Cikin shirin SUPA da aka kaddamar tunda jima wanda keda hadin gwiwa da federal government, da kuma ITF shirin zai taimakawa mutane musamman matasa wurin koyon sanaa na dogaro da kai domin rage masu zaman banza 

Sannan bayan koyar da sanaa wanda mayeda sana arsa kuma ya kware akan wanda har zai iya koyarda ita shima yana da wannan daman da zai cike wannan abun a matsayin mai huraswa a fannin da ya kware domin shima yabada tashi gudu mawa a wannan fanni

Yadda zaka cike wannan shiri shine 

Da farkonka shiga wannan link din https://supa.itf.gov.ng/ idan ka shiga ya buɗe saika taba inda aka rubuta register 


Kana tabawa zai baka daman inda zaka zabi abun da zaka cike saika zabi INTENDING ARTISAN idan kana so ka kowa yane idan kuma kanada shogo inda zaka iya bada training wa wasu saika zaba training centre kayi register 

Saika taba kan register zai baka daman da zaka cike dukkan wasu abubuwan da sukeda bukata saika cike dukka 
Saika cike duk abunda akeda bukata kayi submit nashi kuma ka tabbatarda kasa email da kuma phone number mai kyau saboda kar azo bukatan tuntubarka kuma asamu matsala 

Allah ya bada sa a 

A.I.H

Idan kanada tambaya ka ajiye a comment section koh kuyi join Telegram channel domin tambaya koh neman karin bayani 



Post a Comment

0 Comments